An Jaddada kan yawaitar Hadisi Saqlain
Alkahira (IQNA) Sheikh Ali Juma, daya daga cikin manyan malaman kasar Masar, ya jaddada yawaitar Hadisin Saklain, ya kuma bayyana rayuwar Ahlul Baiti a matsayin wata mu'ujiza ta Ubangiji.
Lambar Labari: 3489882 Ranar Watsawa : 2023/09/27
"Sheikh Taher Ait Aljat" malamin kur'ani dan kasar Algeria ya rasu yana da shekaru 106 a duniya.
Lambar Labari: 3489313 Ranar Watsawa : 2023/06/15
Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan Musulunci ta duniya tare da hadin gwiwar jami'ar Columbia, ta kafa wata cibiya ta bincike da ilimi a fagen tattaunawa da zaman tare a tsakanin addinai.
Lambar Labari: 3488275 Ranar Watsawa : 2022/12/03
Tehran (IQNA) Duk da cewa Saudiyyar ta ce daidaita dangantakarta da Isra'ila ya dogara ne kan yadda za a warware matsalar Palastinu, amma labarai da rahotanni da ake da su na nuni da irin tasirin da yahudawan sahyuniya ke da shi a kafafen yada labarai a wannan kasa.
Lambar Labari: 3487607 Ranar Watsawa : 2022/07/28
Tehran (IQNA) Ofishin babban malami n addini a kasar Iraki ya fitar da wata sanarwa da ke hasashen ranar Idin Al-Adha.
Lambar Labari: 3487474 Ranar Watsawa : 2022/06/27
Tehran (IQNA) An gudanar da taron tunawa da jagoran mabiya mazhabar Shi'a na kasar Kenya Sheikh Abdullah Nasser a birnin Nairobi, babban birnin kasar, tare da halartar masana siyasa da masana musulmi.
Lambar Labari: 3487024 Ranar Watsawa : 2022/03/08
Tehran (IQNA) Mufti na Oman ya yi kira ga mahukuntan Indiya da su mutunta hakkin musulmin kasar.
Lambar Labari: 3486945 Ranar Watsawa : 2022/02/13
Tehran (IQNA) An yi jana’izar marigayi Sheikh “Abdullahi Nasser” fitaccen malamin addini a kasar Kenya.
Lambar Labari: 3486817 Ranar Watsawa : 2022/01/13
Tehran (IQNA) babban malami n cibiyar Azhar ya mika sakon taya murna ga dukkanin musulmi dangane da zagayowar watan ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3485800 Ranar Watsawa : 2021/04/12
Bangaren kasa da kasa, an yi wa babban malami n addini na kasar Iraki Ayatollah Sistani aikin tiyata.
Lambar Labari: 3484419 Ranar Watsawa : 2020/01/16